Source : Zakiyi Yanka Watermelon Dinki Kanana Saiki Saka A Blender Ki Dakko Banana Ki Cire Bayanta Saiki Yankata Itama Ki Zuba Aciki Blender Ki Zuba Ruwa Ki Yi B...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : March 15, 2026
Step:
Zakiyi yanka watermelon dinki kanana saiki saka a blender ki dakko banana ki cire bayanta saiki yankata itama ki zuba aciki blender ki zuba ruwa ki yi blending har yayi smooth saiki tace ki kwaba madarar gari ki zuba aciki kisa sugar syrup da vanilla extract