Source : Zaki Zuba Couscous A Bowl Kisa Maggi Da Curry Da Jajjage Da Gyada Da Kuma Alaiyahu Sai Ki Juya Ki Yar Yafa Warm Water Kisa Oil Sai Ki Steaming Din Shisa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 27, 2025
Step:
Zaki zuba couscous a bowl kisa maggi da curry da jajjage da gyada da kuma alaiyahu sai ki juya ki yar yafa warm water kisa oil sai ki steaming din shi