Source : Zaki Tankade Flour Kisa Baking Powder Salt Sugar Da Yeast Kadan Ana Shashi Ne Dan Yakara Taushi Ki Kada Egg Kisasai Ki Zuba Wa Madararki Warm Water Sai...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : January 27, 2026
Step:
Zaki tankade flour kisa Baking powder,salt,sugar, da yeast kadan ana shashi ne dan yakara taushi,ki kada egg kisa
Sai ki zuba wa madararki warm water sai ki kwaba da ruwan madarar ki kwaba har sai ya zama flour ta hade jikinta kwabin yafi na meatpie laush,saiki barshi yayi kamar 15 minute ki rufe
Zaki zuba mai a pan dinki kadan sai ki zuba albasa ki kawo minced meat dinki ki zuba kina juyawa zaki ga yana warewa sai ki zuba seasoning da spices da attaruhunki kisa curry in yayi sai ki sauke.
Ki dauko dogh dinki ki kara kneeding dinshi sai ki murza shi ki yi a dogo kamar haka
Saiki dauko hadin minced meat dinki kisa daga gefe a tsaye sai ki sa wuka ki ringa yankashi ta gefe kamar haka
Saiki nado shi daga farko
Sai ki cigaba da nadewa har ki kai karshe
In kingama sai ki shafa danyan kwai asaman sai ki gasa