Source : Ki Daka Nama Da Albasa Tarugu Maggi Ginger And Garlic Ki Sa Flour Ki Kara Dakawa Sosaikiyi Balls Dashiki Barbada Floursai Kiyi Marinate Dinshi Cikin...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 21, 2026
Step:
Ki daka nama da albasa, tarugu, maggi, ginger and garlic, ki sa flour ki kara dakawa sosai
Kiyi balls dashi
Ki barbada flour
Sai kiyi marinate dinshi cikin flour
Saiki soya idan zakici kiyi garnishing da cucumber and cabbage and carrot