Source : Kiyi Per Boiled Indomie Ki Ki Tsane A Kwandoki Fasa Kwai Kisa Maggi Cube Da Maggin Indomie Kisa Jajjagaggen Tarugu Da Tattasai Ki Sa Yankakken Albasa Da...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 21, 2026
Step:
Kiyi per boiled indomie ki ki tsane a kwando
Ki fasa kwai kisa maggi cube da maggin indomie kisa jajjagaggen tarugu da tattasai ki sa yankakken albasa da alanyahu da tomato dinki
Ki juya sosai saiki sa indomie ki kara juyawa saiki sa mai a fraying pan ki dora a wuta idan yayi zafi saiki zuba hadinki ciki ki rage wuta yanda ciki zai dahu idan kasa yayi saiki juya dayan gefen karki bari ya lalace.........it's so yummy