Farfesun kayan ciki

Source : Ki Wanke Kayan Ciki Ki Tafasa Ruwa Ki Zuba Akaiki Soya Mai Kisa Ruwa Dai Dai Kisa Kayan Cikin Ki Sa Maggie Da Curry Da Kayan Kamshi Ki Barshi Ya Nunaida...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 18, 2026

Step:

  1. Ki wanke kayan ciki ki tafasa ruwa ki zuba akai

  2. Ki soya mai kisa ruwa dai dai kisa kayan cikin ki sa Maggie da curry da kayan kamshi ki barshi ya nuna

  3. Idan saura 5 minutes ki sauke kaikisa tarugu da albasa ki juya saiki barshi ya karasa

  4. Abinda yasa nakeson sa tarugu da albasa a karshe saboda taste dinsu da kamshinsu yafi fitowa


Ingredients

  1. Kayan ciki
  2. Tarugu da albasa ki jajjaga
  3. Mai, maggi,curry da kayan kamshi

Related Recipes

Rice and macaroni with stew

Rice and macaroni with stew

Miyar gyada

Miyar gyada

Miyan ugu da agushi da kifi

Miyan ugu da agushi da kifi

Potato with fried egg

Potato with fried egg

Moimoi with meat balls and cabbage

Moimoi with meat balls and cabbage

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Tuwon alkama da semo da miyar kubewa

Tuwon alkama da semo da miyar kubewa

Sweet potato dish

Sweet potato dish