Source : Ki Zuba Flour A Bowl Salt And Madara Saiki Mixing Dinsu Sosai Ki Zuba Sugar And Egg Kiyi Mixing For 5mins Ki Zuba Yeast A Cup Saiki Zuba Ruwa 1 Cup Ki...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : January 18, 2026
Step:
Ki zuba flour a bowl, salt and madara saiki mixing dinsu sosai.
Ki zuba sugar and egg kiyi mixing for 5mins. Ki zuba yeast a cup saiki zuba ruwa 1 cup ki barshi ya tashi.
Ki zuba sugar din da kikayi mixing, yeast, pineapple flavour and melted butter kiyi making dough sannan kici gaba da hadashi for 3mins.
Sai kiyi rolling dinshi yayi fadi(amma ya danyi kauri kadan) saiki sami cup kiyi cutting din doughnut din. Ki barbada flour a tray saiki jera doughnuts din ki rufe da kitchen towel saiki barsu su tashi.
Ki soya cikin mai(amma a low heat) Dan kar ya soyu cikinshi ya zama danye, kuma ba very low ba.
Idan yayi ki bula cikin saiki zuba chocolate syrup and icing sugar a samanshi.