Source : Zaki Sa Ruwa A Pot Ki Daura A Wuta Idan Ya Tafasa Sai Kisa Indomie Da Maggi Shi Sai Ki Watsa Daddawa Da Attarugu Kwara Kwara Sai Kisa Mai Kadan Da Maggi...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 16, 2025
Step:
Zaki sa ruwa a pot ki daura a wuta idan ya tafasa sai kisa indomie da maggi shi sai ki watsa daddawa da attarugu kwara kwara sai kisa mai kadan da maggi 1 ki rufe shi