Taliya da wake

Source : Ki Dafa Wake Amma Ba Luguf Baki Soya Mai Kisa Kayan Da Kika Jajjaga Idan Sun Fara Soyuwa Kisa Ruwa Dai Dai Kisa Maggi Da Curry Da Kayan Kamshi Idan Sun ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 14, 2026

Step:

  1. Ki dafa wake amma ba luguf ba

  2. Ki soya mai kisa kayan da kika jajjaga idan sun fara soyuwa kisa ruwa dai dai kisa maggi da curry da kayan kamshi idan sun tafasa ki sa wakenki

  3. Idan ya yi 2-5 minutes sai ki sa taliya da kifi, ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. Taliya
  2. Wake
  3. Tarugu da tattasai da albasa ki jajjaga
  4. Mai
  5. Maggi da curry
  6. Kifi ki gyara

Related Recipes

Cucumber and tomato styles

Cucumber and tomato styles

Faten doya da alanyahu

Faten doya da alanyahu

Potato balls

Potato balls

Coconut juice

Coconut juice

Fruit salad 2

Fruit salad 2

Dambun nama

Dambun nama

Marble donut

Marble donut

Tomatoes sauce

Tomatoes sauce