Slice all d veggies,sai ki soya oil da onions kiyi adding tomato da tattasai Wanda Kika jajjaga
Add d spices da ruman nama sai ki Dan Kara ruwa cos baa son shi da kauri
Idan ruwan ya tafasa
Sai kisa veggies dinki aciki
Ki rage wuta minti daya ya isa ki sauki cos
Baa son veggies din Su dahu irin luguf
Maganin sanyi asha soup lafia