Kisani baaa sama miyar dumame ruwa inkinyi hakan kin bata shi sannan koma baa sa tuwon da miyan a lokaci daya inba haka ba miyar nandanan zatayi tsami ko tuwon ki ya cabe sannan. Idan miyar ki tayi kadan ne abunda zakiyi shine kisa daddawa da manja Sai ruwan zafi Sai ki kara kada kukan ki