Fatan shinkafar tuwo

Source : Zaki Soya Kayan Miyan Ki Kisa Gishiri Tyme Daddawa And Ajino Kisa Ruwa Ki Sa Shinkafarki Bayan Ruwan Ki Ya Tafasa Ki Rufe Shi Ki Rage Wuta Sannan Kina...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 9, 2026

Step:

  1. Zaki soya Kayan miyan ki kisa gishiri tyme daddawa and ajino

    Fatan shinkafar tuwomatakin girki1 hoto Fatan shinkafar tuwomatakin girki1 hoto Fatan shinkafar tuwomatakin girki1 hoto
  2. Kisa ruwa ki sa shinkafarki bayan ruwan ki ya tafasa

    Fatan shinkafar tuwomatakin girki2 hoto Fatan shinkafar tuwomatakin girki2 hoto Fatan shinkafar tuwomatakin girki2 hoto
  3. Ki rufe shi ki rage wuta,sannan kinayi kina motsawa har sai shinkadar ki ta dahu ruwan faten shima yayi kauri zaki iyaci da kakide da yaji

    Fatan shinkafar tuwomatakin girki3 hoto Fatan shinkafar tuwomatakin girki3 hoto Fatan shinkafar tuwomatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. shinkafar Tuwo
  2. Manja
  3. Gishiri
  4. Dandano
  5. Kayan Maya
  6. Alayyahu

Related Recipes

Tostones

Tostones

Pasta Salad

Pasta Salad

Checkerboard cookies

Checkerboard cookies

Chicken maryland

Chicken maryland

Coconut cake

Coconut cake

Burodi

Burodi

Spicy chicken

Spicy chicken

Egg Roll

Egg Roll