Irish and beans porridge

Source : Da Farko Zaki Tafasa Waken Ki Ki Ajiye Shi A Gefeki Daura Nama A Wuta Ki Tafasa Shi Da Kayan Qanshi Ki Ajiye A Gefeki Fere Dankali Ki Wanke Shi Sai Ki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 13, 2026

Step:

  1. Da farko zaki tafasa waken ki, ki ajiye shi a gefe

  2. Ki daura nama a wuta ki tafasa shi da kayan qanshi ki ajiye a gefe

  3. Ki fere dankali ki wanke shi sai ki yayyanka shi

  4. Ki jajjaga kayan miya ki daura mai a wuta ki soya kayan miya da tomato paste sai ki zuba ruwan naman ki zuba Maggi da Spices ki rufe ki bar shi ya tafaso

  5. Ki zuba dankalin ki bar shi ya nuna yayi laushi,sai ki zuba waken ki bar shi ya turara sai a sa nama da alaiyaho da lawashi abar shi ya turara sai a sauqe, shike nan ta gamu sai ci

    Irish and beans porridge recipe step 5 photo
  6. Irish and beans porridge recipe step 6 photo

Ingredients

  1. Irish potatoes
  2. Beans
  3. Kayan miya
  4. Maggi/spice
  5. Oil
  6. Tomato paste
  7. Alaiyaho /lawashi
  8. Meat

Related Recipes

Rice with mince meat sauce

Rice with mince meat sauce

German pretzels

German pretzels

Moi moi

Moi moi

Cumin cookies

Cumin cookies

Cinnamon sugar coated round doghnuts ring doughnut

Cinnamon sugar coated round doghnuts ring doughnut

Ram Head pepper soup

Ram Head pepper soup

Vanilla Pancake

Vanilla Pancake

pistacho ice cream

pistacho ice cream