Tsiren Tukunya

Source : A Yanka Hanta A Wanke Ta A Zuba A Tukunya A Saka Albasa A Tafasa Taidan Ta Tafasa Ruwan Jikin Ya Qone Sai A Zuba Mai Kadan Da Sinadarin Dandano A Juya S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 22, 2026

Step:

  1. A yanka hanta a wanke ta a zuba a tukunya a saka albasa a tafasa ta

  2. Idan ta tafasa ruwan jikin ya qone sai a zuba mai kadan da sinadarin dandano a juya sosai sannan a zuba attaruhu da albasa shima a juya sai a kawo kuli kuli a zuba a Kai shima a juya sai a rufe idan yayi mintibiyu sai a sauke


Ingredients

  1. Hanta
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Man gyada
  5. Kuli kuli
  6. Sinadarin dandano

Related Recipes

Mock tail

Mock tail

Pineapple and ginger

Pineapple and ginger

Easy breakfast

Easy breakfast

Fruit salad

Fruit salad

Vegetable rice

Vegetable rice

Spanish filled bread

Spanish filled bread

Brown sugar pancake

Brown sugar pancake

Red oil chicken stew

Red oil chicken stew