Source : Ki Surfa Wanke Ki Saiki Wanke Tas Kisa Pepper Scotch Bonnet And Onion A Nuka Yay Laushi Saiki Zuba Maggi Salt Vegetable Oil Kadan Saiki Zuba Palm O...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : January 6, 2026
Step:
Ki surfa wanke ki saiki wanke tas. Kisa pepper, scotch bonnet and onion a nuka yay laushi.
Saiki zuba maggi, salt, vegetable oil kadan, saiki zuba palm oil, cray fish and onga ki juya sosai.
Ki wanke kifin sannanki bare ki cire mashi kaya, saiki yanka albasa mai ganye ki zuba da jajjagaggen ataruhu and maggi ki zuba cikin kifin ki soya kadan.
Idan ya soyu ki juye a bowl.
Ki sami gwangwamin alelen kisa mashi manja ki goga duka saiki zuba kullun sannan kisa kifin akan kullun.
Saiki kara zuba wani kullun akai.
Ki rufe da murfin
Saiki zuba ruwa a tukunya yay zafi saiki jera gwangwanayen cikin tukunyan ki rufe.
Ki barta ta nuna zuwa 40 to 45mins, yayi.
Ingredients
Beans
Palm oil
Vegetable oil
Maggi
Salt
Onga
Cray fish
Onion
Spring onion
Pepper
Scotch bonnet
Dry fish
Related Recipes
Haloween party snack 2
Potato Donut
Yam stick
Ridi mai sugar
TacWoW - A WOW Taco
Shinkafa mai kayan lambu da miyar kayan ciki da dankali