Source : Ki Jika Ridinki Zuwa Yan Wasu Awanni Saiki Tace Ki Surfa Kamaar Yanda Ake Surfen Wake Saiki Sheka Mashi Ruwa Kina Tacewa Haka Zakinayi Har Dusan Ya Ka...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : October 25, 2025
Step:
Ki jika ridinki zuwa yan wasu awanni, saiki tace ki surfa kamaar yanda ake surfen wake, saiki sheka mashi ruwa kina tacewa haka zakinayi har dusan ya kare sannan ki cire kasar cikinshi.
Ki tsane ruwanshi saiki zuba ridin, sugar da salt a kaskon suya kina juyawa. Zakiga yana fidda ruwa saikici gaba da juyawa har ruwan ya kone kina juyawa a low heat zakiji ya fara kamshi halaman ya fara soyuwa. A haka zai gama soyuwa.