Source : Ki Gyara Geronki Saiki Jikashi Da Ruwa For 30mins Saiki Wanke Ki Zuba Citta Kanunfari Masoro Kimba And Dankali A Nika Yay Laushi Saiki Kara Mashi Ru...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : January 6, 2026
Step:
Ki gyara geronki saiki jikashi da ruwa for 30mins saiki wanke ki zuba citta, kanunfari, masoro, kimba and dankali. A nika yay laushi saiki kara mashi ruwa ki tafasa shi.
Ki barshi(idan da safe kikayi saiki barshi zuwa yamma ki tace. Idan kuma da yamma kikayi ki barshi ya kwana kamin ki tace) ki kara ruwa da sugar.
Ki barshi(idan da safe kikayi saiki barshi zuwa yamma ki tace. Idan kuma da yamma kikayi ki barshi ya kwana kamin ki tace) ki kara ruwa da sugar.