Aya mai madara

Source : Da Farko Za A Surfa Aya Sai A Wanke Ta Sosai Bayan Nan Sai Bazata Tasha Iskaza A Dora Tukunya A Zuba Ruwa Kadan Sai A Zuba Sugar A Barshi Ya Dahu Za Aga...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 29, 2026

Step:

  1. Da farko za'a surfa aya sai a wanke ta sosai bayan nan sai bazata tasha iska

  2. Za'a dora tukunya a zuba ruwa kadan sai a zuba sugar a barshi ya dahu za'aga ya fara kumfa da danko sai a dakko aya a zuba ajuya sabida sugarn ya kama jikin ayan sai a zuba madara a juya shima ya kama ayan shikenan sai a sauke a juye a faranti

  3. Wannan aya tanada dadi sosai sabida koda ba'a da hakorin tauna za'a iya cin shi bashi da karfi sosai

    Aya mai madaramatakin girki3 hoto Aya mai madaramatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Aya
  2. Sugar
  3. Madara
  4. Ruwa kadan

Related Recipes

Honey Garlic Pork Chops

Honey Garlic Pork Chops

Prawn Dim sums

Prawn Dim sums

Pineapple fried rice

Pineapple fried rice

Homemade Bread

Homemade Bread

Indomie with sausage

Indomie with sausage

Chickpea  Potatoe Chaat

Chickpea Potatoe Chaat

Veggie Pizza  mycookbook

Veggie Pizza mycookbook

Crispy sweet mathri lockdown special

Crispy sweet mathri lockdown special