Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Sa Indomie Ki Sa Tarugu Da Albasa Da Maggi Ki Rufe Kibarshi Ta Dahu Saiki Saukekisa Awararki A Gefe Da Kuma Soyayyen Kwai
Sent by Umman Amir And Minaal
Ki tafasa ruwa ki sa indomie ki sa tarugu da albasa da maggi ki rufe kibarshi ta dahu saiki sauke
Kisa awararki a gefe da kuma soyayyen kwai