Source : Zaa Bare Dankali Sai A Yanka Adafa Shi Amma Karya Dahu Luguf Sannan A Cire Daga Ruwa Ya Tsanesai A Jajjaga Kayan Miya A Zuba A Kan Dankalin A Marrasa Sh...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : December 30, 2025
Step:
Zaa bare dankali sai a yanka adafa shi amma karya dahu luguf sannan a cire daga ruwa ya tsane
Sai a jajjaga kayan miya a zuba a kan dankalin a marrasa shi sannan a gauraya
Sai a zuba maggi, curry, salt a kara gaurayawa sannan a mulmula
Sai a sa a cikin flour sannan a mayar cikin garin bread sannan a soya a cikin mai