Kunun kwakwa

Source : Zaki Bare Bayan Kwakwa Ki Yanka Kanana Sai Ki Markadaki Tace Ki Dama Madara Ki Zuba Saiki Daura A Wutakisamu Farar Shinkafar Ki Ta Tuwo Ki Markada Ki Ta...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Zaki bare bayan kwakwa ki yanka kanana sai ki markada

  2. Ki tace ki dama madara ki zuba saiki daura a wuta

  3. Kisamu farar shinkafar ki ta tuwo ki markada ki tace in ya kwanta sai ki dibi gasarar

  4. Idan ruwan kwakwar ya tafasa sai ki zuba gasarar taki zaki ga yai kauri.


Ingredients

  1. Coconut
  2. Milk
  3. White rice
  4. Sugar

Related Recipes

Pancake

Pancake

Bandasho

Bandasho

Penapple and Orange juice

Penapple and Orange juice

Mango juice

Mango juice

Kunun kwakwa

Kunun kwakwa

Chocolate cake

Chocolate cake

Aloo purri

Aloo purri

Beef shawarma

Beef shawarma