Source : A Bare Dankali A Yanka Ko A Barshi Hksai A Wanke A Jajjaga Kayan Miya Ko A Markadazaa Sami Tukunya A Dora A Wuta A Zuba Mai Idan Yayi Zafi Sai A Zuba Ma...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : December 30, 2025
Step:
A bare dankali a yanka ko a barshi hk
Sai a wanke a jajjaga kayan miya ko a markada
Zaa sami tukunya a dora a wuta a zuba mai idan yayi zafi sai a zuba markadan a dan soya, sai a kara ruwa kadan sannan a zuba dankalin
A zuba maggi salt, curry, garin tafarnuwa a ciki a dan juya sai a rufe a barshi ya dahu sannan a sauke
Sai a wanke lawashin albasa a yankashi kanana a zuba a ciki a maida murfin a rufe tururin shi zai dafa shi