Easy breakfast

Source : Ki Fasa Kwai Ki Sa Tarugu Da Albasa Minced Meat Maggi Da Curry Green Pepper Ki Joya Sosaiki Samu Slice Of Bread Ki Sa Wuka Ki Cire Tsakiyarki Saka Ma...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 30, 2025

Step:

  1. Ki fasa kwai ki sa tarugu da albasa, minced meat, maggi da curry, green pepper ki Joya sosai

  2. Ki samu slice of bread ki sa wuka ki cire tsakiyar

  3. Ki saka mai a fraying pan kisa bread din wanda kika cire tsakiyar kisa hadinki na kwai a tsakiyar......in a low heat idan gefen yayi sai ki juya dayan

  4. Haka Zaki yi Har ki gama, saiki dauko Wanda kika cire a tsakiyar ki dora sama kikawo cucumber ki aza da carrot, zaki Iya hadawa da tea..........kuma idan kwan ya rage zaki Iya soyashi shi kadai

    Easy breakfast recipe step 4 photo

Ingredients

  1. 3 eggs
  2. 3 slice carrot
  3. 3 slice cucumber
  4. Albasa da tarugu ki jajjaga kadan
  5. Oil
  6. 3 slice bread
  7. Minced meat
  8. Maggi da curry
  9. Green peper

Related Recipes

Fried sweet potato with stew and Scrabble egg

Fried sweet potato with stew and Scrabble egg

Kwadon shinkafa da zogala

Kwadon shinkafa da zogala

Alkubus da miya

Alkubus da miya

Taliya da mai da yaji

Taliya da mai da yaji

Rice and beans with salad

Rice and beans with salad

Farfesun kayan ciki

Farfesun kayan ciki

Gurasa

Gurasa

Fruit salad

Fruit salad