Source : Ki Fere Doya Ki Wanke Ki Dora A Wuta Sai Ta Nuna Saiki Sauke Ki Dakata Sosai Ki Kwashe A Ledan Daura Tuwoki Tafasa Ruwa Kisa A Alanyahunki Ki Wanke Na...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 28, 2025
Step:
Ki fere doya ki wanke Ki dora a wuta sai ta nuna saiki sauke ki dakata sosai, ki kwashe a ledan daura tuwo
Ki tafasa ruwa kisa a alanyahunki, ki wanke namanki ki tafasashi da maggi da curry da albasa ki sa kayan kamshi.
Ki soya mai kisa kayan miyarki idan ya fara soyuwa saiki sa naman da ruwan tafashen
Kisa maggi da curry ki barshi ya fara soyuwa saiki sa alanyahunki ki bashi 5 minutes sai Ki sa tarugu da albasa ki juya Ki rufe kamar 2 minutes saiki sauke shikenan