Source : Ki Tafasa Ruwa Kisa Indomie Da Curry Idan Ya Kusa Nuna Kisa Jajjagaggen Taruguki Yanka Albasa Ki Sa Maggi N Indomie Ki Juya Sosai Saiki Sauke Shikenan
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 26, 2025
Step:
Ki tafasa ruwa kisa indomie da curry idan ya kusa nuna kisa jajjagaggen tarugu
Ki yanka albasa, ki sa maggi n indomie ki juya sosai saiki sauke shikenan