Spaghetti with yam and stew.....garnished with cabbage

Source : Ki Tafasa Ruwa Kisa Spaghetti Ki Juya Ki Rufe Idan Ta Nuna Saiki Sauke Ki Tsane Kisa A Kulaki Tafasa Ruwa Kisa Doya Da Salt Kadan Idan Ta Nuna Saiki Sa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 26, 2025

Step:

  1. Ki tafasa ruwa kisa spaghetti ki juya Ki rufe, idan ta nuna saiki sauke ki tsane kisa a kula

  2. Ki tafasa ruwa kisa doya da salt kadan idan ta nuna saiki sauke ki tsane kisa a kula

  3. Ki soya mai kisa kayan miyarki da maggi da curry da kayan kamshi ki rufe idan ta nuna saiki sauke

  4. Idan zakici saiki sa yankakken cabbage dinki....... Zaki iya hadawa da zobo idan kina bukata.


Ingredients

  1. Spaghetti
  2. Yam.....ki fere ki yanka yanda kike so
  3. Kayan miya with albasa ki jajjaga
  4. Cabbage
  5. Mai
  6. Maggi da curry da kayan kamshi

Related Recipes

Plain indomie

Plain indomie

White rice and stew with simple salad

White rice and stew with simple salad

Miyar egusi

Miyar egusi

Tuwon alkama da semo da miyar kubewa

Tuwon alkama da semo da miyar kubewa

Chocolate and tumeric bread

Chocolate and tumeric bread

Color rice and stew with tsirai

Color rice and stew with tsirai

Rice and macaroni with stew

Rice and macaroni with stew

Kantun Ridi

Kantun Ridi