Break fast idea (potatoes and egg)

Source : Ki Fere Dankali Ki Yanka In Circleki Dafa Da Salt Amma Ba Luguf Ba Saiki Tsane A Kwandoki Fasa Kwai Ki Sa Magi Da Curry Da Kayan Kamshi Da Tarugu Da Alb...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 23, 2025

Step:

  1. Ki fere dankali ki yanka in circle

    Break fast idea (potatoes and egg) recipe step 1 photo
  2. Ki dafa da salt amma ba luguf ba saiki tsane a kwando

  3. Ki FASA kwai ki sa magi da curry da kayan kamshi da tarugu da albasa da kikai jajjaga, sai ki kada ki zuba dankalin ciki

    Break fast idea (potatoes and egg) recipe step 3 photo
  4. Sai ki dora frying pan kisa mai dai dai saiki sa hadin ki idan ya fara soyuwa saiki juya kina yi kina juyawa har ya yi yanda kike so, shikenan..... Aci dadi lafiya


Ingredients

  1. Potatoes
  2. 4 eggs
  3. Tarugu da albasa ki jajjaga
  4. Maggi da curry
  5. Mai

Related Recipes

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Gurasa bandashe

Gurasa bandashe

Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

White rice and stew with simple colour salad

White rice and stew with simple colour salad

Farfesun kayan ciki

Farfesun kayan ciki

Miyan alanyahu

Miyan alanyahu

Kwadon salad

Kwadon salad

Plain indomie

Plain indomie