Source : Ki Jajjaga Kayan Miya Ajiye A Gefe Ki Tafasa Macaroni Da Turmeric Da Curry Kisa Gishiri Idan Ya Nuna Ki Ajiye A Gefe Ki Daura Mai A Wuta Ki Zuba Slice...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : December 22, 2025
Step:
Ki jajjaga kayan miya, ajiye a gefe, Ki tafasa macaroni da turmeric da curry kisa gishiri idan ya nuna ki ajiye a gefe.ki daura mai a wuta ki zuba slice onions ya dan soyu sai ki zuba kayan miyan ki soya sai Kizuba yankakkun carrots da green beans
Ki zuba Maggi da gishiri da powdered garlic,Kizuba ruwan nama ki bar shi ya Dan dahu