Source : Na Jajjaga Kayan Miya Na Daura Mai A Wuta Na Soya Kayan Miya Da Tomatoe Paste Na Zuba Maggi Da Spices Curry Da Turmericsai Na Zuba Ruwan Nama Na Rufe S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
at : February 21, 2026
Step:
Na jajjaga kayan miya, na daura mai a wuta na soya kayan miya da Tomatoe paste na zuba Maggi da spices curry da turmeric
Sai na zuba ruwan nama na rufe shi ya turara na wanke shinkafa na zuba na dan juya shi na rufe na bar shi ya turara
Na yanka peas da carrots na yayyanka su parsley da sauran su da shinkafan ya kusan nuna sai na zuba carrots da peas cellery parsley spring onions da sauran su na zuba soyayyen nama na rufe na bar shi ya turara