Source : Da Farko Za Ki Dafa Zobon Saiki Tace Sai Ki Wanke Citta Ki Goga Da Abin Goga Kubewa Sai Ki Sa Ruwa Sai Ki Tace Da Rariya Mai Laushi Ki Hada Da Zobosanna...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 21, 2025
Step:
Da farko za ki dafa zobon saiki tace. Sai ki wanke citta ki goga da abin goga kubewa sai ki sa ruwa.
Sai ki tace da rariya mai laushi ki hada da zobo Sannan ki zuba sugar da abin kamshi da foster Clark ki juyashi sosai
Sai ki sa a jug ki sa kankara ko kisa a firinji. A sha dadi lafiya.