Source : Ki Jika Shinkafanki Zuwa 3hrs Ki Dafa Wani Shinkafan Kadan Ki Barta Yay Sanyi Saiki Juye Dafaffan Shinkafan Acikin Wanda Kika Jika Daganan Akai Nika Id...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : December 20, 2025
Step:
Ki jika shinkafanki zuwa 3hrs.
Ki dafa wani shinkafan kadan, ki barta yay sanyi.
Saiki juye dafaffan shinkafan acikin Wanda kika jika daganan akai nika.
Idan an nika saiki zuba yeast, sugar and salt. ki barshi ya tashi.
Saiki daura pan yay zafi kadan Kisa mai 1tblspn sannan ki zuba kullun saiki kawo murfi ki rufe.
Amma karki saka wuta da yawa, idan kinga ya fara bulali saiki juya.