Indomie with awara

Source : Inada Sauran Stew Sai Na Dora A Wuta Nazuba Ruwa Dai Dai Da Suka Fara Tafasa Sai Na Sa Indomieidan Ya Kusa Sai Ki Jajjaga Tarugu Da Albasa Kizuba Ki Y...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 7, 2025

Step:

  1. Inada sauran stew sai na dora a wuta nazuba ruwa dai dai, da suka fara tafasa sai na sa indomie

  2. Idan ya kusa sai ki jajjaga tarugu da albasa kizuba, ki yanka awara ki zuba, sai ki zuba maggien indomie ki juya sosai shikenan sai ki sauke

  3. Idan kin zuba a plate sai ki yanka cabbage ki zuba shikenan


Ingredients

  1. Indomie
  2. Tarugu da albasa
  3. Awara
  4. Cabbage

Related Recipes

Faten masa

Faten masa

Coconut juice

Coconut juice

Fried indomie With egg

Fried indomie With egg

Indomie da irish

Indomie da irish

Kwadon masa

Kwadon masa

Farfesun kayan ciki

Farfesun kayan ciki

Delicious jollop rice

Delicious jollop rice

Potato and egg

Potato and egg