Aya

Source : Zaki Tsince Atayar Ki Busasshe Ki Jika Ayan Tayi Laushe Sosaisai Ki Daura Sugar A Wutar Da Ruwa Kadan Vanilla Salt Idan Ruwan Sugar Din Yafara Dan Ko Sa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 26, 2025

Step:

  1. Zaki tsince atayar ki busasshe ki jika ayan tayi laushe sosai

  2. Sai ki daura sugar a wutar da ruwa kadan vanilla salt idan ruwan sugar din yafara dan KO sai ki guya ayar ki goya sosai sai ki sauke ya huce


Ingredients

  1. 2 cups aya
  2. 1 cup sugar
  3. Pinch salt
  4. 1 tblspn Vanillah
  5. 1/2 tblspn butter

Related Recipes

Mongo juice

Mongo juice

Cookies

Cookies

Semolina masa

Semolina masa

Yaji mai nama

Yaji mai nama

Pasteln

Pasteln

Fondant

Fondant

Egg in Bread Toast

Egg in Bread Toast

Fried rice

Fried rice