Alkubus da miyar kabewa

Source : Zaki Hada Flour Da Alkama Ki Juyasu Ki Zuba Yeast Dinki Da Salt Ki Kwaba Yafi Na Fanke Taurisai Ki Aje A Guri Mai Dumi Kamar 1hour Ma Yayiinya Tashi Sai...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 21, 2025

Step:

  1. Zaki hada flour da alkama ki juyasu ki zuba yeast dinki da salt ki kwaba yafi na fanke tauri

  2. Sai ki aje a guri mai dumi kamar 1hour ma yayi

  3. Inya tashi saiki sai ki bugashi sosai

  4. Saiki sami gwangwanayenki ki kishafe su da mai said ki zuba a ruwa atukunya

  5. Ki jera su a ciki kidaura in yayi zaki ji yana kamshi sai ki sauke

  6. Sai miya ita kuma zaki zuba kayan miyanki ki zuba kabewa kisa mai da nama ki kara ruwa

  7. Kisa seasoning dinki da spices ki rufe

  8. Ki yanka alayyahu ki wanke shi in tayi kizuba Sai ki sauke.


Ingredients

  1. Flour
  2. Alkama,yeast
  3. Salt
  4. Oil
  5. Kayan miya
  6. Kabewa
  7. Alaiyyahu
  8. Seasoning
  9. Spices
  10. Nama

Related Recipes

Alkubus da miyar kabewa

Alkubus da miyar kabewa

Potato soup

Potato soup

Fish paper soup

Fish paper soup

Pancake

Pancake

Gashin nama mai daddawa

Gashin nama mai daddawa

Kunun kwakwa

Kunun kwakwa

Gas meat

Gas meat

Chocolate cake

Chocolate cake