Source : Dafarko Zaki Parboiling Rice Dinki Ki Aje A Gefeki Grating Kayan Miyarki Ki Soya Su Sai Vegetables Dinki Ki Tafsa Su Da Baking Powder Amma Banda Cabbage...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : November 20, 2025
Step:
Dafarko zaki parboiling rice dinki ki aje a gefe
Ki grating kayan miyarki ki soya su sai vegetables dinki ki tafsa su da baking powder amma banda cabbage
Ki zuba shinkafarki acikin kayan miyar da kika soya kika zuba ruwa kisa naman ki bayan kin tafasa shi kisa seasoning dinki da spices curry da tyme ki rufe
In ta dahu sai ki dauko cabbage dinda kika yanka shi manya sai ki zuba ki rufe sai ki sauke baa San cabbage din ya dafe kina sawa zaki sauke