Rice and beans jollof

Source : Da Farko Zaki Yi Parboiling Shinkafarki Ki Aje A Gefezaki Gyara Waken Ki Ki Dafa Shi Yayi Laushi Shima Ki Aje Shisai Kiyi Grating Kayan Miyarki Ki Soyas...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 20, 2025

Step:

  1. Da farko zaki yi parboiling shinkafarki ki aje a gefe

  2. Zaki gyara waken ki ki dafa shi yayi laushi shima ki aje shi

  3. Sai kiyi grating kayan miyarki ki soyasu kisa seasoning dinki kawo ruwan nama kisa ki tsaida ruwanki yadda zai dafa miki abincin ki in ya tafasa kisa spices dinki curry da tyme sai ki kawo shinkafarki da wannan waken ki zuba ki rufe in ya dahu ki sauke. Shi kenan sai nayi serving dinshi da paper soup na kifi daya gefen kuma dambun dankali ne.


Ingredients

  1. Shinkafa,wake,
  2. Kayan miya,
  3. Seasoning, spices, curry,tyme

Related Recipes

Peppered chicken

Peppered chicken

Paleo-ish Bacon Cheeseburger

Paleo-ish Bacon Cheeseburger

Suyan doya da kwai and minced meat sauce

Suyan doya da kwai and minced meat sauce

Cocumber juice

Cocumber juice

Alalan kwai

Alalan kwai

Alkubus da miyar kabewa

Alkubus da miyar kabewa

Macaroni jollof

Macaroni jollof

Chicken bread

Chicken bread