Source : Ki Zuba Ruwa A Tukunya Idan Ya Tafasa Sai Ki Wanke Shinkafarki Ki Zuba Idan Ya Kusa Nina Saikiyi Per Boiled Dinta Ki Matar A Tukunya Kisa Ruwan Da Kika...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : November 18, 2026
Step:
Ki zuba ruwa a tukunya Idan ya tafasa sai ki wanke shinkafarki ki zuba, Idan ya kusa nina saikiyi per boiled dinta ki matar a tukunya kisa ruwan da kika San zai isa Idan ya dahu saiki sauke ki juye a kula.
Ki markada Kayan miyarki saiki sa mai a tukunya tare da albasa Idan ya soyu saiki sa Kayan miyarki, Idan ya tafasa sai ki sa tin Tumatir kisa kifi ko nama Idan kina bukata, kisa Maggi and curry and salt kibarshi ya nuna sai ki sauke. Ki bare Kwanki da kika dafa kisa a miyar
Ki gyara cucumber yanda kikeso Idan kika zuba shinkafarki da miya saikiyi garnishing da cucumber