Source : Da Farko Zaki Wanke Kinfi Ki Wanke Shi Da Kyau Kisa Masa Veneger Ko Lemon Ki Wanke Kin Tsane Shi Ya Sha Iskasai Ki Hada Seasoning Dinki Da Spices Ki Sha...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : November 14, 2025
Step:
Da farko zaki wanke kinfi ki wanke shi da kyau kisa masa veneger ko lemon ki wanke kin tsane shi ya sha iska
Sai ki hada seasoning dinki da spices ki shafa a jikin kifin ki barshi ya kama jikin shi kamar 30minute haka sai ki zuba mai kisoya in ya soyo ki tsane.
Ki samu kayan miyarki da kikayi grating dinsu ki zuba a tukunya ki soya,in ya soyo kisa Seasoning dinki da curry da tyme da suran spices da kike amfani da shi sai ki zuba ruwa kadan kisa kifinki aciki ki yanka albasa ki zuba ki kara curry ki rufe in yayi sai ki sauke. Note.ki lura gurin sa seasoning kar ki cika saboda kinsa shi a suyar kifin tun a farko