Semo and okro soup with dry fish

Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Dama Semo Kadan Kiyi Talgi Kibarshi Ya Dahu Harsai Kinga Yana Kumfa Kumfaki Sa Garin Semo Ki Na Yi Kina Tukawa Har Yayi Dai Dai Yanda ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 20, 2025

Step:

  1. Ki tafasa ruwa ki dama semo kadan kiyi talgi kibarshi ya dahu harsai kinga yana kumfa kumfa

  2. Ki sa garin semo ki na yi kina tukawa har yayi dai dai yanda kike so saikisa ruwa kadan kibarshi yayi steaming saiki kara tukawa har ya hade jikinshi saiki kwashe a leda

  3. Ki soya mai kisa tumatir da tarugu da albasa kibarshi ya soyu ki tsaida ruwa kisa maggi da kayan kamshi da, su citta masoro da gyadar miya da kifinki

  4. Idan ya tafasa sosai sai ki sa kubewar da kika daka, idan kinaso yayi yauki saiki sauke.... Idan ba kyaso kuma kibarshi ya dahu.....shikenan


Ingredients

  1. Semo
  2. Tarugu da albasa ki jajjaga
  3. Maggi da curry
  4. Red oil
  5. 2 chopped tomatoes
  6. Kayan kamshi
  7. Dry fish.ki gyara kisa mishi tafasashshen ruwa
  8. Okro ki yanka ki daka

Related Recipes

Farfesun kifi

Farfesun kifi

Potato and egg

Potato and egg

Sweet potato dish

Sweet potato dish

Indomie da irish

Indomie da irish

Semo and fresh okro

Semo and fresh okro

Yam balls step by step on how to make it

Yam balls step by step on how to make it

Yam ritors

Yam ritors

Soyayyiyar indomie da kwai

Soyayyiyar indomie da kwai