Potatoes ball me tsokar kaza

Source : Zaki Fara Da Feraye Dankali Ki Dafashi Dahuwar Normal Kar Ya Dahu Luguf Dau Sai Ki Juye Ki Yayyanka Masa Koren Tattasai Da Albasa Kananasannan Ki Saka ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 31, 2025

Step:

  1. Zaki Fara da feraye dankali ki dafashi dahuwar normal Kar ya dahu luguf dau, sai ki juye ki yayyanka Masa koren tattasai da albasa kanana

    Potatoes ball me tsokar kazamatakin girki1 hoto
  2. Sannan ki saka jajjagen tarugu da albasa, dakakken tsokar kaza, dandano, curry, spices, tafarnuwa kijuya su hade guri 1

    Potatoes ball me tsokar kazamatakin girki2 hoto Potatoes ball me tsokar kazamatakin girki2 hoto
  3. Ki tabbatar komai yaji, Sai ki mulmula kwallo kwallo har ki gama.

    Potatoes ball me tsokar kazamatakin girki3 hoto
  4. Sannan ki fada kwai ki yayyanka albasa ki saka spices da dna Maggie said ki Dora Mai akna wuta ki dunga soya dankalin har ki gama. Dadinsa daban yake

    Potatoes ball me tsokar kazamatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Dankali yanda kike bukata
  2. Tsokar kaza me Dan yawa
  3. Dandano
  4. Albasa
  5. Koren tattasai
  6. Jajjagen tarugu da albasa
  7. Tafarnuwa
  8. Kayan kamshi
  9. Curry
  10. Mai
  11. Kwai

Related Recipes

Simple doughnuts

Simple doughnuts

Gashin kifi a kaskopan grill fish

Gashin kifi a kaskopan grill fish

Egg roll

Egg roll

Fried meat pie

Fried meat pie

Butter icing

Butter icing

Suya

Suya

Cabbage roll

Cabbage roll

Tart din dambun nama

Tart din dambun nama