Source : A Dafa Mango Ya Dahu Sosae Idan Ya Huce Sae A Murje Shi A Cikin Ruwa Ya Murju Sosae Sae A Matse Ruwan Da Abin Tata Sannan A Sake Saka Ruwa A Kara Matse...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by tm~cuisine and more
at : October 22, 2025
Step:
A dafa mango ya dahu sosae idan ya huce sae a murje shi a cikin ruwa ya murju sosae sae a matse ruwan da abin tata, sannan a sake saka ruwa a kara matsewa
Sae a daka danyar citta koh a goga a matse lemon tsami sae a tace a ruwan mango din