Chips and Onion sauce

Source : Za A Fere Dankali A Yanka Shi Sae A Wanke Sae A Dora Mai A Wuta Yyi Zafi Dankalin Za A Barbada Mishi Gishiri Kafin A Zuba A Man Idan Ya Soyu Sae A Kwa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 18, 2026

Step:

  1. Za'a fere dankali a yanka shi sae a wanke, sae a dora mai a wuta yyi zafi dankalin za'a barbada mishi gishiri kafin a zuba a man, idan ya soyu sae a kwashe

  2. Onion Sauce
    Zaa yanka albasa slide sae a zuba mata mai daidai ta dan soyu sai a zuba curry da maggi ta karasa soyuwa tare.

  3. Sae a ci da soyayyen dankalin


Ingredients

  1. Irrish potato
  2. Salt
  3. Onion
  4. Oil
  5. Curry and maggi

Related Recipes

Zobo juice

Zobo juice

Sweetpotato with egg and farfesun kayan ciki

Sweetpotato with egg and farfesun kayan ciki

Thanksgiving Style Paleo Chili

Thanksgiving Style Paleo Chili

Jellof spaghetti and beans

Jellof spaghetti and beans

Onion rings 1

Onion rings 1

White rice with egg

White rice with egg

Mango juice

Mango juice

Indomie with Irrish potato

Indomie with Irrish potato