Jellof spaghetti and beans

Source : Za A Gyara Wake Sae A Dafa Shi A Dahuwar Za A Saka Gishiri Kadanidan Ya Fara Laushi Sae A Zuba Taliyar A Saka Kayan Miya Da Curry Maggi Da Spices A Ruf...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 18, 2025

Step:

  1. Za'a gyara wake sae a dafa shi a dahuwar Za'a saka gishiri kadan

  2. Idan ya fara laushi sae a zuba taliyar a saka kayan miya da curry, maggi da spices a rufe.

  3. Idan ta tafaso daman already kin gyara kifinki kuma kin yanka albasa. Sae ki zuba su ki juya. Sae ki rufe a rage wutar ya kasara a hnkli.


Ingredients

  1. Spaghetti
  2. Beans
  3. Fish
  4. Kayan miya
  5. Slide Albasa
  6. Oil
  7. Spices

Related Recipes

Kosai mai dadi

Kosai mai dadi

Salad

Salad

Shinkafa da miyar kifi

Shinkafa da miyar kifi

Onion rings 1

Onion rings 1

Zobo juice

Zobo juice

Chips and Onion sauce

Chips and Onion sauce

Thanksgiving Style Paleo Chili

Thanksgiving Style Paleo Chili

Mango juice

Mango juice