For the stew:: zakidora mai a wuta kizuba albasa kisoya kikawo kayan miyarki kizuba kikawo ruwan nama kisaka kikawo seasoning da spices kizuba sekikawo ruwan kwakwa kadan kisaka(badole vane) kirufe kibarta ta dahu... Bayan mai yafara fitowa sekikawo namanki Wanda kika sulala kizuba kijuya kibarta mai yafito...sekisauke kice da white rice with salad...