Wainar flour

Source : Zaki Samu Bowl Me Fadi Kizuba Wadatacciyar Fulawarki Wadda Zata Isheki Ki Dauko Ruwa Ki Kwaba Kwabin Karyayi Kauri Karyayi Ruwa Ki Kawo Attaruhunki Da ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 6, 2026

Step:

  1. Zaki samu bowl me fadi kizuba wadatacciyar fulawarki wadda zata isheki ki dauko ruwa ki kwaba(kwabin karyayi kauri karyayi ruwa) ki kawo attaruhunki da kika jajjaga kizuba ki kawo albasarki yankakkiya kizuba kizuba maggi da onga....kidora pan a wuta kizuba 1-2 spoon na mai idanyayi zafi kizuba kullinki idan one side yayi kijuya dayan shikn...serve with yaji...enjoy


Ingredients

  1. Fulawa
  2. Manja ko mangyada
  3. Attaruhu + albasa
  4. Maggi+ onga
  5. Ruwa + nonstick pan

Related Recipes

Sunrise mocktail

Sunrise mocktail

Vegan cabbage roll

Vegan cabbage roll

Modern moi moiAlale

Modern moi moiAlale

Persian salad

Persian salad

Garau- Garau

Garau- Garau