Source : Bayan Ankawo Miki Kafar San Ki A Gyare Sekisake Wanke Ki Dora Akan Wuta Kisaka Farin Maggi Yana Temaka Mata Wajen Saurin Dahuwa Sekisaka Gishiri Da Mag...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Amal safmus
at : July 9, 2026
Step:
Bayan ankawo miki kafar san ki a gyare sekisake wanke ki Dora akan wuta kisaka farin maggi(yana temaka mata wajen saurin dahuwa) sekisaka gishiri da maggi ki dorata akan choal da daddare kafin safiya ta dahu...
Bayan ta dahu sekikawo grated scotch bonnet da albasa kizuba kikawo tumatirin Leda kizuba...ki kawo maggi da kayan kamshi kizuba...sekikawo mai madaidaici kizuba...ki rufe kibarshi ya karasa dahuwa... Enjoy!!