Doughnuts

Source : Zaa Tankade Fulawa Sai A Zuba A Roba Sannan A Zuba Sugar Yadda Ake So Tare Da Man Gyada Madara Sai A Juya Sai A Kawo Yeast Da Aka Jika Da Ruwa A Juwa A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 24, 2026

Step:

  1. Zaa tankade fulawa sai a zuba a roba sannan a zuba sugar yadda ake so tare da man gyada,madara sai a juya, sai a kawo yeast da aka jika da ruwa a juwa a fara cakudawa sannan a kara ruwa aci gaba da murzawa har sai ya hade sai a rufe a barshi ya tashi

  2. Idan ya tashi zaa sake murza shi sosai sannan a buga sai a sami chopping board a fadada, a fitar da shape.Idan an gama a barshi ya yi minti goma sannan a soya.


Ingredients

  1. 3 Fulawa kofi
  2. Yeast cokali 1
  3. Madara kadan
  4. 1 Kwai
  5. Man gyada cokali 2
  6. Mai
  7. Sugar

Related Recipes

Danmalele

Danmalele

Bread rolls

Bread rolls

Faten shinkafa

Faten shinkafa

Mango smoothie

Mango smoothie

Hadin yaji

Hadin yaji

Funkasau rcp 2

Funkasau rcp 2

Pommo stew

Pommo stew

Cabbage and carrot sauce

Cabbage and carrot sauce