Jallop din shinkafa

Source : Dama Kin Tafasa Namanki Sauki Dora Tukunya Akan Wuta Ki Zuba Mai Sai Ki Kawo Albasa Ki Zuba Idan Ya Dan Fara Zafi Sai Ki Zuba Naman Ki Soya Sama Sama S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 19, 2025

Step:

  1. Dama kin tafasa namanki, sauki Dora tukunya akan wuta ki zuba mai sai ki kawo albasa ki zuba idan ya Dan Fara zafi sai ki zuba Naman ki soya sama sama.

  2. Snanan ki kawo tarugu da albasa ki zuba, ki juya idna ya fara soyuwa Sia ki zubakaras da peas ki tsiada ruwa.

  3. Ki saka kayan kamshi, kayan dandano da tafarnuwa ki rufe

  4. Idan ya tafasa sai ki zuba shinkafar ki barshi ya dahu.

  5. Idan ya kusa dahuwa Sia kawo cabbage da koren tattasai ki zuba akai ki rage wutar. Minti 5 ki sauke.

  6. Aci d azafinta

    Jallop din shinkafamatakin girki6 hoto

Ingredients

  1. 2 Shinkafa Kofi
  2. Jajjagen tarugu da albasa cokali 5
  3. Maggie domin dandano
  4. 3 Kara's manya guda
  5. 1 Peas cikin hannu
  6. 1/2 Cabbage karami
  7. Mai daidai misali
  8. Kayan kamshi
  9. Tafarnuwa domin bukata
  10. Tafashen nama
  11. Kabeji
  12. Koren tattasai

Related Recipes

Makaroni da mai da yaji

Makaroni da mai da yaji

Stuff potatoes

Stuff potatoes

How to cook basmati rice

How to cook basmati rice

Buns din alkama da fulawa me chakuleti

Buns din alkama da fulawa me chakuleti

Cook pad logo Carrot macaroni with spinach stew

Cook pad logo Carrot macaroni with spinach stew

Milk candy ball AKA Gullisuwa

Milk candy ball AKA Gullisuwa

Dublan/diblan me kwakwa

Dublan/diblan me kwakwa

Kunun Aya na gargajiya

Kunun Aya na gargajiya