Soyayyen alanyahu da kwai

Source : Farko Zaki Gyara Alanyahu Kisa Mishi Ruwan Zafi Kamar Minti 5 Saiki Cireshi Ki Wanke Ki Matse Ki Aje Gefeki Fasa Kwai Kisa Maggi Curry Kayan Kamshi ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 18, 2026

Step:

  1. Farko zaki gyara alanyahu, kisa mishi ruwan zafi kamar minti 5 saiki cireshi ki wanke, ki matse ki aje gefe

  2. Ki fasa kwai kisa maggi, curry, kayan kamshi, tarugu da albasa, saiki kada, ki kawo alanyahun kisa akai, ki juya sosai


Ingredients

  1. Alanyahu
  2. 3 Kwai
  3. 2 Maggi
  4. Tarugu da albasa kadan
  5. Curry
  6. Mangyada
  7. Yaji

Related Recipes

Shinkafa da wake

Shinkafa da wake

Macaroni and yam

Macaroni and yam

Kwadon shinkafa da latas

Kwadon shinkafa da latas

My delicious jollop rice

My delicious jollop rice

Tuwon semo da miyar agushi

Tuwon semo da miyar agushi

Jollop rice and cabbage

Jollop rice and cabbage

Spaghetti with yam and stewgarnished with cabbage

Spaghetti with yam and stewgarnished with cabbage

Miyan ugu da agushi da kifi

Miyan ugu da agushi da kifi