Source : Zaa Zuba Fulawa A Roba Sai A Zuba Sugar Yeast Madara Kwai Butter A Juya Sannan A Zuba Ruwa Kadan A Kwaba Har Sai Ya Hade Sai A Rufe A Barshi Ya Tas...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : July 8, 2026
Step:
Zaa zuba fulawa a roba sai a zuba sugar, yeast, madara, kwai, butter a juya sannan a zuba ruwa kadan a kwaba har sai ya hade, sai a rufe a barshi ya tashi
Zaa sami rolling pin a fadada hadin daga nan sai a daidaita gefe da gefen da wuka sai a shafa butter a kai sannan a hada sugar cokali daya da rabi tare da garin girfa cokali biyu sannan a barbada a kan fulawar ko ina ya ji sai a nannade kamar tabarma sannan a yayyanka a jera farantin gashi, a shafa ruwan kwai sai a gasa.